Mariya 歌詞
Mariya - Umar M. Shareef
Mariyaaaaaaa
Nina fidda wacce nake so a zuciya
Idan zan fada muku sunan ta Mariya
Eh soyayya ciki nayi dace a gaskiya
Na samu zabin Allah bani shan wuya
A masoyin ki nine fari
In same ki na cika buri
Kin ce nine bani inkari
Zuwa gunki nayi da alkairi
Na kawo kalaman soyayya ki jiya
Domin kiji dadi kiyi murna Mariya
Farin ciki kaine mai baiwa mariya
Bakin ciki in nayi ka saka ni dariya
Da na gane ka sai inji na zam sarauniya
Aure na dakai nasan bani shan wuya
A duba cikin kauyen nan gaba daya
Ba wacce ta dace masoyi ya Mariya
Idan babu ke nima ba a ganni ba
Duk inda kike nan wurin ai min marhaba
Duk mai sonki ni yaso ko ba haka ba
Amma ba da soyayya ba ban yarda ba
Komai zan yi kan sonki ban ga aibu ba
Suna na ku chanja ku kira ni da Mariya
Eh soyayya ciki nayi dace a gaskiya
Na samu zabin Allah bani shan wuya
Nina fidda wacce nake so a zuciya
Idan zan fada muku sunan ta Mariya
Na riki alkawarin ka cikin rai na ajiye
Nake yin tsaro kullum ina tsaye
Bacin ranka bani so shi na kiyaye
Ai tunda kaima baka so nayi hawaye
Duk inda ka sanya kafafu ina biye
Koda baka nan kana nan a zuciya
Na kulle ido na Akan so da kauna
Ku bar ma jira na
Babu irin ta kadai na ganina gani
Da kai zana zauna
In more wa raina
In san so da kauna
Sunn aikee ah jiki dah jinidah jini
Duk inda naje dake zanyi tutiya
Ko da zanyi labari sai na Mariya
Mariyaaaaaaa
Nina fidda wacce nake so a zuciya
Idan zan fada muku sunan ta Mariya
Eh soyayya ciki nayi dace a gaskiya
Na samu zabin Allah bani shan wuya